"Matsanancin ciwo mai cin jiki," shi ne yadda Maureen Nwachi, matashiya 'yar shekara 39 daga Lagos a Najeriya, ta bayyana halin rashin lafiyarta ta sikila. Ta kwatanta tsananin ciwon da irin “yanayin ...
Wani fasinja da bai san yadda ake tuƙin jirgi ba ya saukar da wani jirgi a Florida na Amurka bayan matuƙin jirgin ya suma. Cikin wani sautin murya daga cikin jirgin, ana iya jin fasinja Darren ...