Matar da ake ganin ta fi kowa tsufa a cikin ƴan'adam a yanzu ta cika shekara 116 a duniya. Ethel Caterham, wadda ke zaune a gidan kula da tsofaffi na Lightwater, da ke unguwar Surrey a Ingila ta zama ...
Taya murna ga majalisar dinkin duniya-Shekaru sittin da kafa ta. Shekaru sittin da suka wuce, wato a ranar ashirin da shidda ga watan Yuni na shekara ta 1945, wakilai daga kasashe hamsin suka hallara ...
Kasashen duniya sun bude taron sauyi ko kuma dumamar yanayi da ake wa lakabi da Cop 21 a birnin Paris na kasar Faransa cikin yanayin tsauraran matakan tsaro. Shugabannin kasashen duniya 150 sun ...
Mota ta kaɗe Fauja Singh a lokacin da yake ƙoƙarin tsallake titi a mahaifarsa Beas Pind da ke kusa da Jalandhar a Punjab na ƙasar India ranar Litinin. Kulob ɗin sa da ke Landan, Sikhs In The City, ya ...
Shi ne lu'u-lu'u mafi girma da aka samu tun bayan mai nauyin carat 3,106 da aka gano a Afirka ta Kudu a shekarar 1905 wanda aka raba shi zuwa gida tara, kuma mafi akasari anyi amfani da su a ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results